Uncategorized

BIDIYO: Gwamnonin Arewa Akwai Son Rai Mutumin Da Ya Kasa Rike Tutar Jam’iyya Tayaya Zai Iya Rike Kasa Mai Mutane Milion 200

BIDIYO: Gwamnonin Arewa Akwai Son Rai Mutumin Da Ya Kasa Rike Tutar Jam’iyya Tayaya Zai Iya Rike Kasa Mai Mutane Milion 200

Haba jama’a Mutumin daya kasa rike Tuta shine zai Rike Mutum miliyan 200 – Martanin Naziru sarkin waka ga Bola Tinubu.

Fitaccen mawakin Hausa a arewacin najeriya Naziru m Ahmad wanda akafi sani da sarkin waka yafito shafinsa na Instagram inda yayi wani rubutu tareda wallafa wani bidiyo akan zababben dan takarar shugaban kasa Bola Tinubu.


Idan mai karatu bai mantaba dai ranar 08/06/2022, jigon jam’iyar APC Bola #ya lashe zaben fidda Gwani na jam’iyyar APC saidai wani faifan bidiyon shugaba Buhari yana mikawa Bola Tinubu tutar jam’iyar APC ya matukar janyo cece kuce.

A faifan bidiyon dai anga inda shugaba Buhari ya mikawa Bola Tinubu tutar saidai an hango yadda Bola Tinubu ya kasa rike wannan tutar jam’iyar APC din.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button