![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/08/FB_IMG_1659354606027.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
Matashin Alaramma Goni Muhammad Zarami Ɗan Asalin Jihar Borno Wanda Ya Kafa Tarihin Samun Nasarar Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani A Ƙasar Saudiyya Da Daular Larabawa Dubai.
Yanzu Haka Yana Cikin Masu Jan Sallar Tahajjud A Masallacin Annur Dake Abuja.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/08/FB_IMG_1659354457769.jpg?resize=300%2C252&ssl=1)
Ɗan Asalin Jihar Borno Wanda Ya Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani A Ƙasar Saudiyya Da Daular Larabawa Ya Shiga Sahun Masu Jan Sallar Tahajjud A Masallacin Annur Dake Abuja.
Rahotanni Da Muka Samu Yanzu Yanzu Na Cewa, Wani Alaramma Wanda Yasha Gwagwarmayar Ilimi A Kasashe Daban Daban A Duniya.
Ya Samu Shiga Cikin Sahun Alarammomi Wadanda Zasu Dinga Jan Sallar Tahajjud A Babban Birnin Tarayya Abuja.
Shidai Wannan Matashin Alaramman Mai Suna Goni Muhammad Zarami Ɗan Asalin Jihar Borno.
Wanda Ya Kafa Tarihin Samun Nasarar Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani Mai Girma A Ƙasar Saudiyya Da Daular Larabawa Dubai.
Yanzu Haka Yana Cikin Masu Jan Sallar Tahajjud A Masallacin Annur Dake Wuse 2 Abuja