Kannywood News

A Karo Na Farko Babban Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro Zai Fito Acikin Wani Kayataccen Shiri

Fitaccen Mawakin Siyasar nan Wato Dauda Kahutu Rarara. Ya Fara Shirya Wani Kayataccen Shirin Karkashin Kamfaninsa Mai Suna Rarara Multimedia Wanda Acikin Shirin Za’a Saka Babban Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro.

Shidai Wannan Kayattacen Film Zai Dauki A Kalla Jarumai Sama Da Dari Biyu Kamar Yadda Suka Wallafa A Shafinsu Na Sada Zumunta.

Kuma A Wannan Kayataccen Shiri ne mai suna Gida Dambe Za’a Fara Nuna Dan Marigayin Aciki Kamar Yadda Kuke Ganinsa A Hoto Haka.

Rarara Multimedia Sun Wallafa A Shafinsu Na Sada Zumunta Cewa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button