Kannywood News

A Karo Na Farko Maryam Yahaya Tayi Magana Kan Rashin Lafiyarta Bayan Cece Kuce Da Aketayi Akai

A Karo Na Farko Maryam Yahaya Tayi Magana Kan Rashin Lafiyarta Bayan Cece Kuce Da Aketayi Akai

Maryam Yahaya Ta Ce Allah Ne Ya Jarabce Da Rashin Lafiya

Inda Jarumar Taci Gaba Da Cewa, Kamar kowane ɗan’adam Allah ya na jarabtar sa da cututtuka.

To ni ma ya jarabce ni ne a wannan lokaci, Amma ni na san cewa komai ya na da lokaci.

Sai dai masu yin yamaɗiɗi Da Suke Ta Alakanta Jarabar Da Allah Yai Min Da Son Ran Su.”

Da mujallar Fim ta tambaye ta ainihin abin da ya ke damun ta, sai ta ce,

“Kawai dai cuta ce daga Allah Yakan Iya Jarabta Kowama Daga Cikin Bayin Saq.”

Madogara Mujallar Fim

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button