Lauyoyi 7 ne ke tuhumar Abdul Jabbar yayin da lauyoyi 9 ke kare shi a gaban Kotun shariar musulunci dake kofar Kudu.

An gurfanar da Abduljabar gaban Kotu A Jihar KKano A Yau Laraba Da Safe, Don Cigaba Da Sauraren Shari’a.

Yadda take wakana a kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu a jihar Kano game da shari’ar Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara.

Lauyoyin gwamnati sun nemi a dage shariar domin su kammala shirya tuhumar Da Sukeyi Akan Mallam Abduljabbar Din.

Yayin da Lauyoyin Abdul Jabbar suka yi suka Game Da Dage Shari’ar Da Akeyi Da Shehin Malamin.

Shin kuna ga ya kamata a bayar da belin Malam Abdul Jabbar? Ko Kuma A Ajiye Shi Har A Kammala Shari’ar?

Click Here To Drop Your Comment