![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/10/FB_IMG_1697671201117.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO: Da A Gaba Na Idris Abdul Aziz Yayi Maganar Kushe Falas-dinawa Wlh Da Na Wanka Masa Mari- Inji wannan matar
Wata fusatacciyar mata ta bayyana a shafinta na Tiktok cikin fushi inda tace wallahi tallahi Idris Abdul Aziz Bauchi da cire rigar malanta yayi ya koma kasuwanci dan wallahi bashi da ilimin komai,
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/10/FB_IMG_1697669525974.jpg?resize=211%2C300&ssl=1)
Matar tace idan da Idris Abdul Aziz na da ilimi ya karanta Kur’ani yasan abinda Allah ya fada akan Yahudawa da bai fito yayi irin wayennan maganganun akan Falas-dinawa.
A karshe tayi kausasan kalamai da suka hada da zagi tare da alwashin cewa da a gaban ta yake wannan maganar da sai ta wanke shi da mari sai ya tuntsura.
Me zaku ce?