Religion

Full Video; Kotun Shari’ar Musulunci a Kano ta yi hukunci kan matashiyar ‘yar Tiktok, Ramlat Princeses Muhammad. 8

Full Video; Kotun Shari’ar Musulunci a Kano ta yi hukunci kan matashiyar ‘yar Tiktok, Ramlat Princeses Muhammad. 8

Kotun shari’ar Muslunci da ke Hisbah a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Sani Tanimu Hausawa, ta yanke hukuncin dauri a gidan yari na wata bakwai da zaɓin tarar N50,000 ga matashiyar ’yar TikTok, Ramlat Muhammad.

Ramlat Princeses tikiok
Ramlat Princeses tikiok

Tunda fari Hisbah ta gurfanar da matashiyar ne bisa tuhume-tuhumen fitsara da rashin tarbiyya da yada ɓaɗala, yawon banza da ta zubar sai kuma fitsara wanda ya saba da sashe na 385.

Hisbah Kano
Hisbah Kano

WATCH VIDEO..

A tuhumar farko alkalin ya yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari na tsawon wata uku ko zabin tara ta Naira dubu talatin.

Sai laifin yawon banza, wanda a kansa alkalin ya yanke mata hukuncin daurin wata uku a ko zabin tara na Naira 20,000.

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

A laifi na uku da aka kama ta da shi na fitsara kuma alkalin ya yanke mata hukunci bisa sassauci da ta nema zaman gidan yari na tsawon wata guda babu zabin tara.

Kotun ta daure matashiyar a gidan gyaran hali kan zarge-zarge da ake yi kanta.

An daure Ramlat ne kan zarginta da yada karuwanci da badala a kafar sadarwa ta Tiktok

BATA DA DAURIN GINDI

Wannan yarinya ‘yar Madigo wanda ta yada iskanci a shafinta na TikTok Kotu ta yanke mata hukuncin watanni 6 a kurkuku da taran kudi Naira dubu hamsin

Ta dauru gidan yari saboda bata da goyon bayan Gwamnati, Murja da take da goyon bayan Gwamnati ko kwana batayi ba a kurkuku aka karya doka aka fitar da ita

Hakika Gwamnatin Abba tayi abin kunya

KU KALLI FULL DIN BIDIYON ANAN…… 👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button