Religion

YANZU-YANZU- Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi na neman Dr. Idris Abdulaziz, ruwa a jallo,9 now

YANZU-YANZU- Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi na neman Dr. Idris Abdulaziz, ruwa a jallo nice

Ƴansandan sun roƙi duk wanda yaji ko yasan inda yake ya miƙa bayani ga ofishinsu.

Read more

Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi da ke Nijeriya ta ce tana neman fitaccen malamin nan na addinin Musulunci Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi.

Sanarwar da rundunar ta fitar a safiyar ranar alhamis tace tana neman malamin ne Ruwa-a-jallo.

Mai magana da yawun rundunar, SP Ahmad Muhammad Wakili ya shaida wa manema labarai cewa.

Suna neman malamin ne saboda raina kotu, inda ya kara da cewa za a bayar da tukwuici mai tsoka ga duk wanda ya taimaka aka kama shi.

Visit our Facebook

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button