Uncategorized

A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu

A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu

Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buƙatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.

“A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daɗin abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace.”

“A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.” Inji A’isha

A ƙarshe mijin Aisha ya amince da buƙatar ta, inda ya ce ya yarda a raba auren nasu kamar yadda ta nema.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button