![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/05/FB_IMG_1653910281963.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
Abun Mamaki Baya karewa Adam A Zango Yayi Magana Akan Auren Lilin Baba Tareda Jaruma Ummi Rahab – Allah Mai Iko Saurari Abunda Yace Kalli Video…….
DaDumiDuminSa: Toffa Abun Mamaki Baya Karewa Jarumin Kannywood Adam a zango Yayi Magana Akan Auren Lilin Baba da Ummi Rahab.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/05/FB_IMG_1653899099322.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
Allah Sarkin Iko Bayan Rabuwar Ummi Rahab da Adam a zango Sai a Wannan Lokacin Jarumi Adam A Zango Yakara Yin Magana Bisaga Auren Ummi Rahab Tareda Lilin Baba.
Abunda Jarumi Adam A Zango Yafadi Gaskiya Yabawa Jama’a Mamaki Sosai Saboda Yayi’ Masu Fatan Alkairi Cikin Rayuwar Auren Su Inda Yayi Fatan Allah Yaba’su Zaman Lafiya.
Adam a zango Yayi Wannan Addu’a Ne Bayan An Saki Fefen Bidiyon Ummi Rahab Tareda Lilin Baba Na Aure Inda Yasan’ya Masu Albar’ka Cikin Lamarin Nasu.