Politics

WATA SABUWA: Allah Sarki Abin Tausayi Abin Dariya Jaruma Saratu Gidado Ta Ba Daliget Awa 24 Su Dawo Mata Da Kudinta

WATA SABUWA: Allah Sarki Abin Tausayi Abin Dariya Jaruma Saratu Gidado Ta Ba Daliget Awa 24 Su Dawo Mata Da Kudinta.

Kamar yadda zaku kalla cikin bidiyon, jaruma mama daso ta buqaci delegate dasu gaggauta dawo mata da kudin ta tunda basu zabeta ba.

Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Mama Daso ta bayyana bacin ranta cikin wani bidiyo, tana magana da kakkausar murya inda take jan kunnen Daliget da su yi gaggawar dawo mata da kudinta tunda basu zabe ta ba. Kamar yadda jaridar labarun Hausa ta nakalto.

Ga abinda tace:”Daliget ku yi gaggawar dawo min da kudi na nabaku Awa 24 ku dawo min da kudina tunda kun munafunc* ni, babu kanwar tsohona a cikinku sabida haka a dawo min da kudina”.

Jaruma mama daso dai ta fito neman takarar sanata a jahar kano, duk da dai jarumar bata baiyana jam’iyyar da zata tsaya ba.

Amma a cikin bidiyon data wallafa ta nemi da delegate dasu gaggauta dawo mata da kudinta kafin su hadu a gaban kuliya.

Gadai bidiyon ku kalla

https://youtu.be/oKUs1w3VLnM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button