Politics

Za mu bai wa kananan ma’aikata kyautar Naira 25,000 kan albashinsu na tsawon watanni 6 don rage radadin tsadar rayuwa- Shugaba Tinubu

Za mu bai wa kananan ma’aikata kyautar Naira 25,000 kan albashinsu na tsawon watanni 6 don rage radadin tsadar rayuwa- Shugaba Tinubu

Za mu bai wa kananan ma’aikata kyautar Naira 25,000 kan albashinsu na tsawon watanni 6 don rage radadin tsadar rayuwa- Shugaba Tinubu.

A yau Najeriya ke cika shekaru 63 da samun ‘yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Sai dai a tsawon shekarun da ta kwashe bayan samun ‘yancin, Najeriyar na fama da matsaloli daban-daban.

Wani kwarin gwiwa matasa ke da shi game da makomar kasar kuma me ya kamata ayi domin inganta lamura a kasar?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button