Kannywood News

Addu’oin Da Suka Jawo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta, Wanda Akace Mutane Yake Roka Ko Allah?

Addu’oin Da Suka Jawo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta, Wanda Akace Mutane Yake Roka Ko Allah?

Fitaccen Jarumin Kannywood Kuma MC Din Gidan Biki Yayi Wasu Addu’oi Da Suka Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta.

Jarumin kuma mc wanda akafi sani da da sharukhan, Yayi wasu addu’oi kamar yadda zaku gani cikin bidiyon dake kasa.

Wanda aciki yake rokarwa Al’ummar musulmai dama kansa wasu bukatu.

Sai dai mutane sunyi mamaki ganin yadda ya dauki A Kalla sama da Minti uku yanata Addu’a ba Kakkautawa.

Inda wasu ke ganin Kamar hakan bai dace ba, ace kana gaban ka’aba mai makon ka fuskance ta ka roki abinda kake da bukata a wajen Allah.

Mai Yasa Zaka daga Waya kana recoding Kanka Kana Addu’a

Dayawa Daga Mabiya Jarumin Dama Wasu Daban Sun Qalubalanci Wannan Addu’a.

Inda Wasu Sukabishi Da Amin. Gadai Cikakken Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/s3RYlbrJGNY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button