Kannywood News

Daga Yanzu adinga yimun lakabi da dan almajiri -sarkin waka

Daga Yanzu adinga yimun lakabi da dan almajiri -sarkin waka

Shahararran mawakin Nan Naziru M. Ahmad Wanda Akafi Sani Da sarkin Waka yace daga Yanzu adinga yimun lakabi da dan almajiri.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa. Sarkin Waka Dai Ya Wallafa hakan ne a shafinsa na Facebook Cewa Naziru Ahmad sarkin Waka Dan almajiri haka yawallafa a shafinsa.

Bayan Wata cacar Baki data kaure data Kaure kan Wata Taqaddama Akan Almajiri Da Bara Mako Daya Da Ya wuce Tsakanin sa da jaruman kanywood Da ban da ban.

Wanda Harma Jama’a ke zargin Anya bada Jaruma Nafisat Abdullahi Yake Ba.

Inda daga Baya Akaji Wani sautin Murya na sarkin wakar wanda Aciki Yake Rantsewa bada Jarumar Yake Ba.

Sai Dai Duk Da Haka Nazirun Yasha Caccaka Daga wasu Daga Cikin Jaruman Na Kannywood Irin Su Jaruma Rahama Sadau Inda Ta Bukaci Da Ya Fadi Da Wanda Yake.

Jarumi Baban Chinedu Shima Ya Caccaki Nazirun Kan Irin Wadannan Kalamai Da Basu Dace Ba

Ga Bidiyon Ku Kalla.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button