Music

Ado Gwanja – Chass Asosa Official Audio And Video

Ado Gwanja – Chass Asosa Official Audio And Video

Fitaccen Mawaki Ado Gwanja Ya Saki Sabuwar Sa Ta Chas Wadda Ta Jawo Cece Kuce.

Kwana Uku Da Aka Bukaci Gwamnatin Kano Da Hukumar Hisbah Da Su Dakatar Da Mawakin Daga Sakin Wakar Chass A Sosa.

Daga Karshe Dai Ado Isa Gwanja Ya Saki Wakar Sa Batare Da Shakka Ko Jin Tsoron Barazanar Lauyan Ba Akan Sakin Wakar Chass.

An Zargi Mawaki Ado Gwanja Da Yin Kalaman Batsa Daka Iya Bata Tarbiyar Kana Nan Yara Da Yan Mata Acikin Wakar Chass.

Wakar Chass Ta Samu Amsuwa A Gurin Samari Da Yan Mata Cikin Kankanin Lokaci Musamman Ma A Dandalin Tiktok.

Gadai Wakar Nan Ku Kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button