Kannywood News

Tirkashi Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Ga Lauyan Daya Makashi a Kotu Akan Wakar Chass

Tirkashi Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Ga Lauyan Daya Makashi a Kotu Akan Wakar Chass

Ado Gwanja Yayi zazzafan Martani Ga Lauyan Dayasa a kamashi sabida wakar “chass”


Ado Gwanja Yayi zazzafan Martani Ga Lauyan Dayasa a kamashi sabida wakar “chass”

Tunda fari dai wani lauya mai zaman kansa dake jahar kano ya shigar da kara gaban gwamnatin jahar da hukumar hisba hada da hukumar tace fina finai ta jahar kano kan sabuwar wakar da Ado Gwanja yayi maisuna chass.

Saidai bayan shigar da korafin da lauyan yayi kan cewar gwamnatin tajawa Ado Gwanja kunne domin yana lalata tarbiyar mutanen jahar kano wanda hakan ba dai dai bane.

Saidai mawakin yafito yayi martani inda yake fadin cewar wakarsa bata lalata tarbiya kuma duk wandace wakarsa tana lalata tarbiya to karya yakeyi

Ya kuma bayyana sana’ar waka ita tayi masa komai na rayuwa taya zai barta shi ba yana waka bane domin lalata tarbiyyar ba tunda akwai mawaka don haka shima ya dora da waka ba’a kan sa farau ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button