Kannywood News

Alhandulillah Za’sha Babban Shagalin Biki A Masana’antar Kannywood Bikin Adam Mohd Tareda…

Alhandulillah Za’sha Babban Shagalin Biki A Masana’antar Kannywood Bikin Adam Mohd Tareda…

Wani kayataccen biki dake tunqarowa daga masana’antar kannywood, yayinda fitaccen jarumi adam mohd zai angon ce da amaryar sa momee.

Kasancewar su matasan jarumai masu tasuwa a masana’antar kannywood, Yasa hakan yaja hankali sosai.

Tuni jaruman kannywood suka taya wadannan masoya fatan Alkhairi tare da addu’ar Allah yasa ayi biki lafiya.

Wannan biki dai zai kafa tarihi a masana’antar ta kannywood, Ganin yadda aka fara shirye shiryen sa cikin wani salo.

Anan muma muke musu addu’a tare da fatan Allah yasa ayi biki lafiya amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button