News

BIDIYO: Bansan Haka Kanawa Suka Koma Ba Cewar – Baba Buhari

BIDIYO: Bansan Haka Kanawa Suka Koma Ba Cewar – Baba Buhari

Cikin Wata Sanarwa Data Fito Daga Fadar Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari.

Fadar Shugaban Kasar Tayi Allah Wadai Da Rashin Da’ar Da Wasu Fusatattun Matasa Suka Nuna.

A Yayin Ziyarar Da Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yakai Jahar Dan Bude Wasu Muhimman Ayyukan Da Gwamnatin Sa Ta Aiwatar.

Shugaba Buhari Yace Yan Nigeria Sunada Saurin Mance Alkhairi Kuma Bai San Haka Kanawa Suka Koma Ba.

Yakamata Al’umma Su Dinga Godiya Akan Ayyukan Alkhairin Da Gwamnatin Tarayya Tayi Musu Mai Makon Butulcewa.

Idan Baku Manta Ba Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Kawo Ziyara Jahar Kano.

Inda Zai Bude Wasu Muhimman Ayuuka Da Gwamnatin Tarayya Tayi, Inda Anan Aka Samu Wasu Fusatattun Matasa.

Suka Dinga Ihun Bamayi Tare Da Jife Jifen Jirgin Shugaban Kasar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button