Kannywood News

BIDIYO: Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci.

Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon, Ali Nuhu Yayi Allah Ya Isa Ga Masu Yi Masa Qagen Ya Manta Da Abubakar Sani.

Tun Bayan Wata Cece Kuce Da Ta Taso A Masana’antar Kannywood.

Wadda Har Takai Ga Ta Fusata Fitaccen Jarumi Kuma Sarki A Masana’antar Kannywood Wato Ali Nuhu.

Kamar Yadda Tashar T.V Ta Tashar Tsakar Gida Ta Rawaito A Cikin Wata Wallafa Da Tai A Shafin Youtube Cewa.

Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci.

Fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood Ali Nuhu yayi Allah ya isa ga wadan da suke cewa yayiwa mawaki Abubakar sani butulci kuma ya manta dashi duk da cewa ya bada gudumuwa ta musamman a kampanin sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button