Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un; Yadda Aka Tsinci Gawar Miji Da Mata Acikin Gidan Su A Jahar Katsina.

Rahotanni Daga Jahar Katsina Na Cewa An Tsinci Gawar Miji Da Mata A Gida.

Wani Rahotanni Da Aka Wallafa A Shafin Rariya Na Cewa An Samu Gawar Wasu Ma’aurata A Gida Batare Sanin Musabbabin Mutuwar Su Ba.

An Yin Jana’izar Miji Da Mata Da Aka Tsinci Gawarsu A Cikin Gidansu A Katsina

Mamatan masu suna Murtala da Shamsiyya kuma Mazauna unguwar Rahamawa dake cikin garin Katsina.

Hakika Mutuwar tasu ta girgiza al’ummar unguwar duba da yadda aka wayi gari sai gawarsu aka samu a cikin gida.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikan Su Ya Gafarta Musu Yasa Aljannah Ce Makoma Amin

Click Here To Drop Your Comment