![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2021/12/Capture-2021-12-06-07.47.28.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJI’UN
Allah Ya yi wa jarumin barkwanci Malam Lawan rasuwa.
An yi jana’izarsa a ‘dazu kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Muna ro’kon Allah Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannah ce makomarsa. Mu kuma Allah Ya kyautata na mu zuwan