Ko Ku Aure Mu Ko Muyi Wuff Da Iyayen Ku Cewar Shugabar Home Of Solar Ibarahim Jamila.

Ibrahim Jamila Wadda Ta Wallafa Hakan A Shafinta Na Facebook.

Ta Samu Martani Da Yawa Daga Wasu Mabiyanta A Comments.

Bayan Ta Wallafa Cewa. 2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku Auremu ko muyi wuff da iyayenku 🚶🚶🚶🚶🚶

Zabi ya rage naku🏃

Don Haka Duk Wanda Ke Bukatar Yin Aure Batare Da Yaudara Ba Sai Ya Garya Shafin Ibrahim Jamila Domin Fada Mata Ya Gani Kuma Yana So.

Allah Yasa A Dace Amin Yakuma Sa Abokiyar Arziki Ce.

Click Here To Drop Your Comment