Kannywood News

An Daura Auren Yar Gidan Malam Adamu Gwamnan jihar Alfawa na cikin shirin kwana casa’in

An Daura Auren Yar Gidan Malam Adamu Gwamnan jihar Alfawa na cikin shirin kwana casa’in

Yadda akai bikin auren Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino, (Malam Adamu Gwamnan jihar Alfawa a cikin shirin kwana casa’in) ke nan a birnin Kano.

inda ƙawayen Amarya su ka hadu su ka yi saukar karatun alƙur’ani mai girma a maimakon shagulgulan da ake ganin sun saɓa da koyarwa addini da kuma al’ada.

Lamarin Da Yaja Hankalin Dubban Al’ummar Musulmi Musamman Ma Ma’abota Shafukan Sada Zumunta.

Inda Mutane Suka Dinga Bayyana Ra’ayin Su Akai, A Yayinda Masu Addu’a Keyi Masu Fatan Alkhairi Ma Keyi.

Wanne fata zakù yiwa Ango da Amarya?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button