Kannywood News

AURE MARTABA: Jarumar Kannywood Halima Atete Za Ta Shiga Daga Ciki

AURE MARTABA: Jarumar Kannywood Halima Atete Za Ta Shiga Daga Ciki

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu, Na Cewa, Fitacciyar Jarumar Kannywood Halima Atete Zata Shiga Daga Ciki.

Kamar Yadda Muka Samu Rahoton Daga Shafin Jaridar Bbc Hausa Wanda Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumunta Cewa.

Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wadanda za a daura aurensu ranar Asabar 26 ga watan Nuwamban 2022 a Maiduguri.

Allah Ya sanya alheri, Jaruman Kannywood Mata Nashan Caccaka Daga Mabiya A Shafukan Sada Zumunta Kan Batun Suje Suyi Aure.

Saidai Hakan Baya Tursasasu Yin Auren, Wani Lokacin Ma Sai An Manta Dasu Sai Kuma Aji Labarin Zasuyi Aure Daga Baya.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya, Yakuma Sa Anyi Har Abada Amin Summa Amin

📷 Stanley Mshelia Photography

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button