Kannywood News

Auren Sirri Kalli Yadda Jaruma Zpreety tare da Angonta Cikin Yanayi Na Farin Ciki bayan An daura Masu Aure.

Aure dadi Kalli Yadda Jaruma Zpreety tare da Angonta Cikin Yanayi Na Farin Ciki bayan An daura Masu Aure.

An daura Auren Fitacciyar Jarumar nan a Masana’antar Kannywood Watau Zulaihat Ibrahim wacce akafi sani da Zpreety.

Sai dai Auren nata Yazo ne a Matsayin bazata domin an shirya shi babu wanda ya sani Sai dai ranar Daurin Auren sannan Mutane suka sani.

Wannan Ya Kasance wani salo wanda Jaruman Kannywood suke amfani dashi idan lokacin bikinsu yazo musamman ma matan, Hakazalika Itama Zpreety tayi amfani da irin wannan salo wanda Matan Kannywood suke amfani dashi.

Sai dai wani abun mamaki shine babu wani jarumi ko jaruma daga Masana’antar Kannywood da aka gani a wurin Shagalin bikin wanda hakan ya matukar bawa mutane mamaki.

Duk da cewa Jarumar ta boye Fuskar angon nata wanda shima yana daya daga cikin irin salon da jaruman suke amfani dashi, amma a karshe bayan daura Aure ta bayyana Fuskar sa a Shafin ta na TikTok

Ga Cikakkiyar Bidiyon nan Kamar haka

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button