Kannywood News

Allura Cikin Ruwa Wasu Sabbin Hotunan Jaruma Maryambooth da Suka Dauki Hankalin Mutane

A Cikin satin Nan Jarumar ta wallafa wasu kayatattun hotuna a shafinsa na sada zumunta, Gami da Bayanai Akan hotan kamar haka, Allura Cikin Ruwa Wasu Sabbin Hotunan Jaruma Maryambooth da Suka Dauki Hankalin Mutane.

Jerin wasu Sabbin hotunan Jarumar Kannywood Maryam booth wanda suka dauki hankulan mutane da dama, Jarumar a Yanxu ta dake matuka acikin Masana’antar Kannywood duk da cewa wasu suna Ganin yayinta ya wuce.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button