Kannywood News

Tirqashi: Sabuwar Rigima, Duk Wanda Ya Kara Zagin Dana Haidar Saina rama Mashi, Rikicin Tsohuwar Matar Adam

Wlh Duk Wanda Ya Kara Zagin Dana Haidar Saina rama Mashi, Rikicin Tsohuwar Matar Adam Zango da Yan TikTok.

Tsohuwar Matar Adam Zango Amina Uba hassan wacce akafi sani da Maman ta fusata inda harda zage bayan da wasu masu bibiyar ta a Shafin TikTok suka Kureta.

Tun bayan rabuwar Adam Zango da matarsa ta shida watau safiya chalawa, Sai Mutane suka mayar da hanakalinsu akan Tsohuwar matarshi ta farko watau Amina inda suke rokon yakamata ya maidata dakinta tun harma da da a Tsakanin su.

Ga cikaken Video Rigimar.

Sai dai Wannan magana ta batawa Amina rai inda ta maida martani Me zafi hade da cewa duk wanda ya kara wata magana akan danta Haidar koya zage shi saita rama mashi domin tana dai dai da Kowa.

A Karshe dai Jarumar ta kara da cewa duk randa ta kara yin wani posting Maimakon a zageta sai aka zagi danta watau Haidar to wlh ko waye bazata kyale shi ba. ga Cikakkiyar Bidiyon nan Kamar haka.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button