Religion

GWANIN SHA’AWA: Membobin Agajin Kungiyar Izala Da Na Darika Sun Hadu Sun Yi Fareti Tare A Yayin Bikin Wata ‘Yar Agaji A Jos

GWANIN SHA’AWA: Membobin Agajin Kungiyar Izala Da Na Darika Sun Hadu Sun Yi Fareti Tare A Yayin Bikin Wata ‘Yar Agaji A Jos

Rahotannin Da Muke Samu Yanzu Yanzu Daga Garin Jos Dake Jahar Plateau Na Cewa.

Yan Agajin Kungiyar Izala Da Na Darika Sunyi Fareti A Wajen Bikin Yar Agaji.

Kamar Yadda Kuke Gani Acikin Wadannan Hotunan, Bikin Yaja Hankalin Al’ummar Musulmi Musamman Ma Na Shafukan Sada Zumunta.

Inda Akaita Saka Musu Albarka Tare Da Fatan Malumman Mu Na Musulimci Zasuyi Koyi Da Hadin Kan Da Wadannan Yan Agajin Sukayi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button