Biki Bidiri: Zababben Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kaduna Ta Arewa Bello El rufa’i Ya Zama Ango.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Gidan Gwamnatin Jahar Kaduna Na Cewa.

Zababben Dan Majalisar tarayya Mai wakiltar Kaduna ta Arewa Dan Gwamnan jihar Kaduna Bello El rufa’i.

Ya Angwance Jiya Juma’a da Amaryarsa A’isha Habibu shu’aibu.

Kar Yadda Kuke Gani A Cikin Wadannan Hotonan Da Aka Dauka Na Kafin Aure Wanda Ake Kira Prewedding A Turan ce.

Ubangiji Allah Ka Basu Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyiba Amin.

Click Here To Drop Your Comment