Kannywood News

Ba zan sake Yin Zina ba Har sai Allah ya bani miji Nai Aure Inji Jarumar Shirya Wasan Kwai Kwayo.

Ba zan sake Yin Zina ba Har sai Allah ya bani miji Nai Aure Inji Jarumar Shirya Wasan Kwai Kwayo

Ba zan sake Yin Zina ba Har sai Allah ya ban miji, Inji Jarumar Nollywood,

Wata Jarumar Shirin wasan Nolywood, Sylvia Ukaatu, tasha Alwashin komawa ga Allah Tare Da Daina Yin Zina har izuwa lokacin da zata samu miji tai aure.

Sylvia Ukaatu ta bayyana hakan ne a hirar da tayi Da Jaridar Vanguard.

Jarumar Tace tayi nadamar biyayya ga Shaidan da tayi shekarun baya kuma yanzu ta shirya tuba da komawa ga Allah.

“Na koma ga Allah. Ba zan sake fifita kudi kan tsoron Allah ba. Dukkan shekarun nan ba tare da biyayya ga Allah ba sun zama aikin banza, shi yasa nayi alkawarin cewa ba zan sake jima’i ba sai na yi aure.”

“Ina addu’a wannan sabon matsaya da na dauka zai wanke min zunubai na lokacin da nike bin shaidan.”

‘Yar jihar Anambra wacce a baya ta bayyana yadda take son jima’i sosai a baya kuma ta yi zina da mutane daban-daban.

“Na kasance mai son jima’i sosai kuma na yi zinace-zinace saboda lokacin rayuwata nike ci….Lokaci ya yi da zan koma ga mahalicci na. Idan lokaci yayi zai bani masoyi na.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button