Kannywood News

Jaruma Hadiza Gabon Ta Nuna Fushinta Kan Yadda Yan Ta’adda Suka Kona Matafiya Da Ransu A Sokoto.

Jaruma Hadiza Gabon Ta Nuna Fushinta Kan Yadda Yan Ta’adda Suka Kona Matafiya Da Ransu A Sokoto.

Jaruma Hadiza Gabon Tayi Martani Kan Kisan Wasu Matafiya A Sokoto.

Jarumar Tayi Wannan Martanin Ne A Shafinta Na Sada Zumunta.

Jarumar Tayi Matukar Kaduwa Tare Da Wallafa Cewa.

Yaro Daya Aka Kashe A Legas Amma An Fita Zanga-zangar Nema Masa Hakkinsa, Batare Da Maganar Jam’iyya Ko Addini Ko Jinsi ba, Amma Mu Ana Ta Kashe Mu An Rasa Masu Magana.

Inda Ta Karashe Bayanin Nata Da Cewa Allah Ya Saka Mana, Cewar Hadiza Gabon

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button