Kannywood News

Jarumin Kannywood Falalu A Dorayi Ya Caccaki Gwamnatin Buhari Kan Yawan Kashe Kashe A Arewa.

Fitaccen Jarumin Kannywood Falalu A Dorayi Ya Caccaki Gwamnatin Buhari Kan Yawan Kashe Kashe A Arewa.

Jarumin Ya Wallafa Hakane A Shafinsa Na Sada Zumunta.

Jim Kadan Bayan Shugaba Muhammadu Yayi Allah Wadai Da Kisan Wasu Matafiya.

Jarumin Ya Wallafa Cewa,

“Su Tawaga manya,
Bai je sokoto jaje ba, yaje lagos
Bai je kano jaje, yaje Lagos
Bai je katsina jaje ba, yaje Lagos

Indai fadar Allah wadai ce, kullum ita ce a fatar bakin Shugaba. Ya fade ta yafi sau 1000 Idan abu ya faru a arewa.

Babban namijin kokarinsu shine su tura tawaga su saka babbar kamar tsofaffin maroka su yi muku jaje. Shi kuma yana gida ya turo muku da Allah wadai ta bakin ‘Yan baka.

Ni dai ganina da Shugaban sama ya tura tagawar yin jaje sun wakilce shi wajan kaddamar da littafi. Shi kuma ya tafi jaje inda masifa ta afku.

Inda Ya Karashe Zancen Nasa Da Cewa #SecureNorth

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button