Religion

WATA SABUWA: Wani Pastor Ya Mutu Bayan Yace Mabiyansa Su Binne Shi Da Rai Zai Tashi Bayan Kwana Uku

Wani Pastor Ya Mutu Bayan Yace Mabiyansa Su Binne Shi Da Rai Zai Tashi Bayan Kwana Uku

Wani pasto mai suna James Sakara ya mutu bayan ya ce ma mabiyan sa su binne shi da rai zai tashi bayan kwana uku kamar yadda yesu ya yi wannan abu dai yafaru ne à kasar Zambian wani gari da ake kira da Chadiza.

Sun binne shi kuma hannayan sa a daure kamar yadda yace mu su, bayan kwana uku sun ju don tono shi sai suka same shi amace.

Yan zu haka dai jami’an tsaro sun kama mabiyan sa dadama.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button