Kannywood News

Bidiyo A Gaggauta Mayar Da Ummi Rahab Kasar Saudia Yanzu Yanzu Inji Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam.

A Gaggauta Mayar Da Ummi Rahab Kasar Saudia Yanzu Yanzu Inji Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam.

Tun Bayan Biyo Cece Kucen Dake Faruwa Tsakanin Jarumi Adam A Zango Da Ummi Rahab.

Mutane Da Yawa Suka Saka Baki Tare Da Tofa Albarkacin Bakinsu,

Wasu Da Yawa Daga Cikin Jaruman Kannywood Sun Saka Baki Akan Wannan Balahira.

Irin Su Jarumi Ali Artwork Dakuma Jarumi Horo Dan Mama Da Dai Sauran Su,

Baya Da Haka Fitaccen Lauyan Nan Lawan Gusau Shima Yayi Nasa Tsokacin Akan Batun

Gadai Cikakken Bidion Nan Ku Kalla Abinda Yace Game Da Wannan Balahirar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button