Kannywood News

BIDIYO: Abin Alfahari Kalli Jaruman Kannywood A Lokacin Walimar Sauke Al’qur’ani Mai Girma Da Yayan Su Sukayi

Abin Alfahari Kalli Jaruman Kannywood A Lokacin Walimar Sauke Al’qur’ani Mai Girma Da Yayan Su Sukayi.

Jaruman Kannywood Da Yaransu Sukayi Saukan AlQur’ani Mai Girma A Wajen Walimar Saukar Alkur’ani.

Jaruman KannyWood Da Yayansu Sukayi Saukan AlQur’ani Mai Girma A Kannywood Sun Taya Su Murna.

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon Dake Kasa Da Yawan Jaruman KannyWood Mahaddata AlQur’ani Mai Girma Ne.

Ta Yanda Wasun Su Yaransu Suma Sun Zama Mahaddata.

Mun Kawo Muku Yaran Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Da Sukayi Saukan AlQur’ani Mai Girma.

Ga Su Anan Kamar Haka,

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button