News

Innalillahi.. Bidiyon Abinda Yake Faruwa Yanzu Haka A Garin Abuja Rikicin Kabilanci Ya Barke

Innalillahi.. Bidiyon Abinda Yake Faruwa Yanzu Haka A Garin Abuja Rikicin Kabilanci Ya Barke

Wani sabon rahotanni kenan marasa dadinji dasuka faru a garin na Abuja inda abun ya rikida yakoma rikicin kabilanci tsakanin inyamurai da hausawa.


Innalillahi yanzu wani mummunan labari ya riskemu inda rikici ya barke a garin Abuja a wata kasuwa da ake kira da Dei Dei Market.

Biyo bayan rikicin daya barke a garin Abuja inda ayanzu haka an kulle kasuwanni guda uku sakamakon rikicin kabilancin daya barke a garin

Wani mazaunin unguwar ya shaida yan jarida ce lamarin ya farune a lokacin da wata babbar mota taka wata mata dake kan acaba, inda inyamuran dasuke wajan sukai zargin dan acaban da gangan yabari motar ta kashe matar wanda hakan yasa suka kona babur din nasa.

https://youtu.be/mztsmj0qrCQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button