
Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Ali Nuhu, Ya Bayyana Yadda Yai Fadi Tashi Har Yazama Cikakken Jarumi.
Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyon Da Sashin Hausa Na Muryar Amurka Ya Tattauna Dashi.

Jarumin Ya Kara Karfafa Gwiwar Matasan Dake Cikin Masana’antar Dama Wadanda Ke Sha’awar Shigowa.
Jarumin Yace A Halin Yanzu Ana Bawa Yan Masana’antar Damar Aran Kudade Domin Shirya Fim.
Sannan Kuma Akwai Hanyoyi Masu saukin Bi Domin A Kasance Jarumin Masana’antar Ta Kannywood.
Jarumi Ali Nuhu Yace Yanzu Haka Akwai Fina Finan Sa Da Suka Hau Kan Manhajar Netflex.
Sannan Ya Kara Da Cewa Akwai Fina Finan Jaruma Rahama Sadau Da Yanzu Haka Suke Kan Tantancewa.
Sannan Ya Karfafa Gwiwar Matasa Da Su Zage Dantse Dakuma Yin Aiki Tukuru Da Gaskiya.
Wannan Shine Matakan Nasara Ake Bi Akai Kowacce Nassara Da Ake Son Cimma.
Ga Bidiyon Nan A Kalla
Yusuf Uzaifa
- Mar 20, 2022 at 1:15 pmNeed to apply
Ridwan Idris
- Mar 20, 2022 at 1:55 pmFatan alkhairi
Bashir usman Bashir
- Mar 21, 2022 at 9:28 ami like this business
07013108877
- Mar 21, 2022 at 11:55 amNafiusaniyakubu.kurkujawa.tudunwada