News

DA DUMI-DUMI: Karuwai Za Su Shiga Yajin Aiki A Zariya Saboda Karancin Farashi

DA DUMI-DUMI: Karuwai Za Su Shiga Yajin Aiki A Zariya Saboda Karancin Farashi

Kungiyar karuwai mai zaman kanta a Zariya, Babban Birnin Jihar Kaduna, sun Yi Allah wadai da sabuwar dabi’ar da mazaje suka shigo musu da ita.

Sun sanar da cewar akwai yiwuwar tsunduma yajin aiki na wani lokaci a matsayin jan kunne ga mazaje.

Karuwan sun koka kan yarda mazaje ke zabtare musu farashi idon sun yi magana sai mazaje su ce musu sun kashe kudi da yawa wajen transport saboda karancin man Fetir.


Kungiyar ta yi kira ga membobin ta dasu kauracewa gidajen shakatawa, Otal-Otal da duk wajen cin abinci domin tafiya yajin aikin gargadi.

Daily True Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button