News

BIDIYO: Ango Abubakar Mai Shadda Da Nura M. Inuwa Da Umar M. Shareef Na Cin Abinci A Gidan Amarya

BIDIYO: Ango Abubakar Mai Shadda Da Nura M. Inuwa Da Umar M. Shareef Na Cin Abinci A Gidan Amarya.

Cikin Wani faifan bidiyo da fitaccen mai shirya fina finan hausa na kannywood wato abubakar mai shadda.

Tare da Amaryar sa Hassana Muhammed Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumunta.

Kamar Muma Zamu Saka Muku Bidiyon Ku Kalla, Zaku Ga Yadda Ango Da Amaryar Ke Cigaba Da Hutun Honey Moon, Wato Amarya Da Ango A Kasar Dubai.

Cikin Bidiyon An Hango Daya Daga Cikin Jaruman Na Kannywood Mata Wato Jaruma Amal Umar, Wadda Itace Ta Dauki Bidiyon.

Inda Akaji Tana Cewa Ba Riba A Yayin Da Take Daukar Ango Da Amaryar Tasa Bidiyon.

Duk Da Dai Bamusan Wacce riba take cewa babu ba, Amma Wannan kalamai nata sunyi matukar daukar hankali.

Kasancewar Duk Kannin Su Yan Masana’antar ne ta kannywood, Kuma Akwai Kyakkyawar Alaka A Tsakanin Su, Hakan Tasa Mutane Sukace Watakil Wasa Ne Irin Na Yan Masana’antar.

Wanda acikin makon daya wuce ne dai ango Abubakar Bashir Maishadda da Amaryarsa Hassana Muhammad suka dawo daga kasar Dubai, bayan sunje hutunsu na (Honeymoon) kamar yadda Angon ya wallafa a shafinsa na Instagram.

Ga Bidiyon Nan Dai Ku Kalla

https://youtu.be/Dke2dlctcww

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button