Kannywood News

BIDIYO: Ansha Alwashin Yiwa Jarumi Sadik Sani Sadik Rashin Mutumci A Duk Inda Aka Gansa.

BIDIYO: Ansha Alwashin Yiwa Jarumi Sadik Sani Sadik Rashin Mutumci A Duk Inda Aka Gansa.

Tun Bayan Wasu Kalaman Da Jarumin Yayi Na Maida Martani Ga Shehin Malamin Nan Dr. Idris Dutsen Tanshi.

Inda Jarumin Ya Maida Marta Kan Kalaman Shehin Malamin Wanda Ke Cewa, Duk Yan Fim Babu Mai Addini.

Lamarin Da Ya Fusata Da Yawa Daga Cikin Jaruman Kannywood Din, Inda Wasu Daga Cikin Su Suka Fito Suka Maida Martani.

Ciki Kuwa Harda Jarumi Sadik Sani Sadik, Saidai Martanin Nasa Ya Jawo Cece Kuce Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Inda Mutane Sukai Ta Wallafa Ra’ayoyin Su Akai, Yayinda A Gefe Guda Wasu Sukai Ta Allah Wadai Da Kalaman Jarumin.

Inda A Wani Gefen Wasu Kuma Ke Shawartar Jarumin Da Ya Tausasa Lafazi Akan Kalaman Jarumin.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon, Dake Kasa, Nan Wani Matashi Yake Shan Alwashin Yiwa Jarumin Rashin Mutumci A Duk Inda Suka Hadu.

Gadai Bidiyon Kusha Kallo 👇👇👇👇👇

https://youtu.be/hj_bXEpT78E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button