Religion

BIDIYO: Tirqashi! Yanzu Yanzu Jarumi Adam A. Zango Yayiwa Dr. Idris Dutsen Tanshi Martani Kan Kalamansa Ga Yan Fim.

BIDIYO: Tirqashi! Yanzu Yanzu Jarumi Adam A. Zango Yayiwa Dr. Idris Dutsen Tanshi Martani Kan Kalamansa Ga Yan Fim.

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A. Zango Yayi Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Dr. Idris Dutsen Tanshi.

Cikin Wani Bidiyo Da Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta, Yayi Tsokaci Kan Kalaman Shehin Malamin Na Haramta Sana’ar Fim.

Adam A Zango, Wanda Acikin Kalaman Da Yai Yake Cewa, “sama da shekara Goma Da suka wuce Yasha Yin Addu’a In Sana’ar Fim Ba Alkhairi Bace Allah Ya Gaggauta Cireshi Daga Ciki.

Inda Yaci Gaba Da Cewa Har Yanzu, Babu Abinda Yake Gani Sai Alkhairi Dakuma Tarin Daukaka Da Tarin Arziki.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Yace Akwai Gurbatattu Acikin Masana’antar.

Amma Ba Adalci Bane, Adinga Yi Musu Kudin Goro Ana Zagin Su Mai Makon Yi Musu Addu’ar Shiriya.

Gadai Bidiyon Ku Kalla 👇👇👇👇

https://youtu.be/k_WTc0oRSyo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button