News

BIDIYO: Jarumi Musa Mai Sana’a Yayi Martani Kan Kalaman Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi Akan Yan fim

BIDIYO: Jarumi Musa Mai Sana’a Yayi Martani Kan Kalaman Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi Akan Yan fim

Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Musa Abdullahi Mai Sana’a Yayi Wani Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Idris Dutsen Tanshi.

Tun Bayan Wani Faifan Bidiyo Da Shehin Malamin Ya Wallafa A Shafin Sa Na Sada Zumunta.

Inda Acikin Bidiyon Malamin Yake Cewa Duk Cikin Yan Fim Babu Wani Mai Addini, Harma Ya Kara Shi Yasa Suke Mummun Karshe.

Hakan Ya Fusata Jarumai Da Yawa Daga Msana’antar Kannywood Inda Wasu Daga Cikin Su Suka Danyi Martani Ciki Kuwa Harda Jarumi Sadik Sani Sadik.

Kamar Yadda Zaku Kalla Cikin Bidiyon Nan Jarumi Musa Mai Sana’a Ma Ya Sake Yin Nasa Tsokaci.

Inda Yaja Hankalin Shehin Malamin Dangane Da Kalamansa Akan Yan Fim Da Masana’antar Fim Din Baki Daya.

Kalaman Na Jarumin Sunja Hankalin Mutane Kwarai Dagaske Kasancewar Yadda Yai Amfani Da Hikima Dakuma Kiyaye Harshe.

Yasamu Yabo Daga Mabiyansa Dama Sauran Mutane Dake Amfani Da Shafukan Sada Zumunta.

Gadai Bidiyon Ku Kalla 👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/gIgcNKXyPSc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button