Uncategorized

BIDIYO: Auren Bazata Na Adam A. Zango Da Jaruma Aisha Humaira Ya Baiwa Mutane Mamakin Gaske

BIDIYO: Auren Bazata Na Adam A. Zango Da Jaruma Aisha Humaira Ya Baiwa Mutane Mamakin Gaske

Fitaccen jarumin shirya fina finan hausa ta kannywood wato Adam A. Zango, Ya fitar da wasu hotunan aure tare da jaruma Aisha humaira.

 

Kamar yadda kuke ganin jarumin ya wallafa hotunan ne a shafin sa na sada zumunta, Wanda mutane sukai tayi masa fatan Alkhairi tare da addu’ar Allah ya basu zaman lafiya.

Kamar yadda kuke ganin wadannan hotunan sunyi kama da irin hotunan kafin aure, wanda ake cewa preewedding picture a turance.

Jarumi Adam A. Zango jarumi ne da yai shuru wajen yawan aurace aurace, wanda hakan ya sa mutane suke kallon abin kamar gaske.

Sai dai daga baya mun samu rahoto mai karfi dake baiyana cewa wannan hoton fim ne bana daurin auren jaruman ba.

Jarumi Adam A Zango jarumi ne da yai kaurin suna wajen aure aure da dama a kannywood.

Shiyasa bullar wannan hoton yasa jama’a suke tunanin ko wani auren jarumin zai karayi

https://www.instagram.com/tv/CegotTavCav/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button