Kannywood News

BIDIYO: Babu Abinda Nake Bukata Yanzu Face Aure, Ku Tayi Addu’ar Samun Miji Nagari -inji Jamila Umar Nagudu

BIDIYO: Ba Abinda Nake Bukata Yanzu Face Aure, Ku Tayi Addu’ar Samun Miji Nagari -inji Jamila Umar Nagudu.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Jamila Umar Nagudu, ta yi bayani kan abubuwan da suka shafi rayuwarta.

Ciki kuwa har da batun aure, inda Jarumar ta ce, tana matukar burin ganin ta a dakin mijinta.

Kazalika ta bayyana irin jerin kalubalen da Kannywood ke fuskanta, inda ta ce sana’arsu a yanzu tana fuskantaar baranazar durkushewa saboda fina-finan India da ake fassarawa a harshen Hausa.

Kamar Yadda Zaku Kalla Bidiyon A Kasa, Jarumar Ta Bayyana Irin Rayuwar Da Yayan Ta Suke Burin Yi Bayan Kammala Karatu.

In Baku Manta Ba A Kwanakin Baya, Dan Jarumar Na Farko Yaso Tsunduma Cikin Harkar Wake Waken Hausa.

Inda Daga Baya Kuma Ya Chanza Ra’ayi Inda Yake Da Burin Zama Dan Ball.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/y-UxW7K54mA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button