Religion

BIDIYO: Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Adam Abdullahi Zango.

Wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.

A yau dai wannan shafi ya kawo maku jerin mata Shida da jarumi adam zango ya aura a rayuwar shi wanda kuma a yanzu mace daya ce kawai yake tare da ita.

Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Daga Shafin Arewawaptv kuma zamu saka muku jerin matan da jarumin ya aura.

Duk da dai Shi aure da rabuwa kaddara ce daga ubangiji, Duk Dan Adam din dakaga yayi aure Allah Ne Ya kadarta mai hakan.

Sannan in kaga an rabu shima haka Allah ya kadarta mai bashi ya shiryawa kansa hakan ba.

Jarumi Adam A Zango Na Daga Cikin Mazan Kannywood Da Allah Ya Jarabta Da Wannan Kaddara Ta Auri Saki.

Dukda Yanzu Yana Zaune Da Mace Guda Kuma Suna Zaune Zaman Lafiya Da Kauna Gwanin Sha’awa Da Birgewa.

Ku kalli faifan bidiyon dake a kasa domin ganin wannan jerin mata

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button