Kannywood News

BIDIYO: Soyayya Ko Aure? Rarara Ya Bayyanawa Duniya Alakarsa Da Jarumar Kannywood Aisha Humaira,

BIDIYO: Soyayya Ko Aure? Rarara Ya Bayyanawa Duniya Alakarsa Da Jarumar Kannywood Aisha Humaira,

Fitaccen Mawakin Soyayya Dauda Kahutu Rarara, Ya Baiyana Alakarsa Da Fitacciyar Jarumar Kannywood Aisha Humaira.

Rarara Wanda Ya Baiyana Hakan Acikin Wani Sabon Shiri Da Jaruma Hadiza Gabon Ke Gabatarwa.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyo, Hadiza Gabon Tayiwa Rarara Tambaya Da Cewa, Soyayya Suke Da Aisha Humaira Ko Aiki?

Nan Take Rarara Ya Bada Wata Amsa Wadda Taja Hankalin Ma’abota Kallon Fina Finan Kannywood.

Wanda Daman An Dade Ana Zargin Akwai Alaka Mai Zaman Kanta A Tsakanin Su.

Jaruma Aisha Humaira Dai Na Daga Cikin Na Hannun Daman Mawaki Rarara.

Wanda Duk Wata Sanarwa Ko Kyauta Ko Kuma Gasa Da Mawakin Zai Saka Daga Bakinta Akeji

Gadai Bidiyo Ku Kalla

https://youtu.be/X9RTU1PttOA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button