Kannywood News

BIDIYO: Bada Nafisa Abdullahi Nake Ba Sarkin Waka Yayi Mi’ara Koma Baya

BIDIYO: Bada Nafisa Abdullahi Nake Ba Sarkin Waka Yayi Mi’ara Koma Baya

Bada Nafisa Abdullahi Nake Ba Sarkin Waka Yayi Mi’ara Koma Baya.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon, Tun Bayan Wata Cacar Baka Da Ta Barke A Shafukan Sada Zumunta Kan Batun Almajirai Da Mabarata.

Wanda Har Takai Ga Batun Ya Dauki Hankalin Al’umma Dama Manyan Kafafen Watsa Labarai.

Batun Dai Wanda Naziru Sarkin Waka Ya Fara Yin Raddi Akai, Wanda Tuni Mutane Suka Zargi Cewa Da Jaruma Nafisat Yake.

Sai Dai Daga Baya Naziru Yayi Mi’ara Koma Baya cewa, Shi Bada Ita Yake Ba.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyon,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button