Kannywood News

BIDIYO: Bayan Tshohuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yan Fim Akan 2.000 Ake Basu, Naziru Sarkin Waka Ya Gasgatata.

Bayan Tshohuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yan Fim Akan 2.000 Ake Basu, Naziru Sarkin Waka Ya Gasgatata.

Cikin Wani Bidiyo Da Naziru Sarkin Waka Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram, Naziru Ya Gasgata Jaruma Ladin Cima.

Wanda Ta Bayyana Cewa Kudin Da Ake Basu In Sun Fito A Fim Baya Wuce Dubu Biyu Zuwa Uku An Basu Da Yawa Ne Ma Yakai Dubudu Biyar.

Cikin Wata Hira Da Bbc Tayi Da Tshohuwar Jarumar Acikin Shirin Daga Bakin Mai Ita.

Jarumar Ta Bayyana Hakan Ne, Tare Da Tabbatar Da Cewa Hakanne Mata Makasudin Kasa Mallakat Mahallin Kanta.

Sai Dai Lamarin Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta Inda Mutane Suka Shiga Bayyana Ra’ayoyin Su Akai Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa.

Jarumi naziru Sarkin Waka Ya Bayyana Ra’ayinsa Akai Inda Yai Kira Ga Masu Shirya Fina Finai Da Suji Tsoron Allah.

Sai Dai Wasu Daga Cikin Masu Shirya Fina Finan Irin Su Falalu A Dorayi, Abubakar Mai Shadda Dama Jarumi Ali Nuhu Sunyi Martani Akai.

Inda Sukace Suna Bata Kudi Wanda Ya Haure Dubu Arba’in, Har Zuwa Dubu 50.000 A Cewar Wasu.

Gadai Bidiyon Mawaki Naziru Sarkin Waka Ku Kalla.

https://youtu.be/tLfHsDDcuyY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button