News

BIDIYO: Bello Turji Ya Saki Sabon Bidiyo Yanason Yin Sulhu Da Gwamnati  Bayan Sojojin Sama Sunyi Mai Luguden Wuta

BIDIYO: Bello Turji Ya Saki Sabon Bidiyo Yanason Yin Sulhu Da Gwamnati  Bayan Sojojin Sama Sunyi Mai Luguden Wuta

Gawartaccen Dan Ta’addan Nan Wato Bello Turji, Wanda Ya Dauki Tsawo Lokaci Yana Sacewa Tare Da Amsar Kudin Fansa.

Bello Turji Wanda Yai Kaurin Suna A Nigeria Wajen Yin Garkuwa Da Mutane, Ya Baiyana Bukatar Yin Sulhu Da Gwamnati.

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon Nan. Bello Turji Ya Baiyana Cewa A Shirye Yaje Da Ya Amshi Sulhu Da Gwamnatin Tarayyar Nigeria.

Hakan Na zuwa Ne kasa da kwanaki 4 bayan da dakarun Sojojin saman nigeria suka kai maboyar Bello Turji da ya kai ga kisan ‘yan bindiga 22 ko da ya ke bayanai sun ce Turji ya tsere a lokacin.

Amma A Yanzu Bello Na bukatar Sulhu Da Gwamnatin Tarayyar Nigeria Domin Samun Zaman Lafiya A Jahar Zamfara.

Sanin Kowa Ne Cewa Bello Turji Yayi Kaurin Suna Wajen Yin Garkuwa Da Mutane Tare Da Amsar Kudin Fansa Daga Gare Su.

Gadai Bidiyon Ku Saurara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button