Kannywood News

BIDIYO: Bidiyon Yadda Nafisat Abdullahi Ta Nuna Sabuwar Motar Da Ta Siya Milliyan 40.

Bidiyon Yadda Nafisat Abdullahi Ta Nuna Sabuwar Motar Da Ta Siya Milliyan 40.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi, Ta Nuna Sabuwar Mutar Da Ta Siya Akalla Kusan Kudi Naira Miliyan 40.

Jarumar Ta Wallafa Motar Ne A Shafukanta Na Sada Zumunta, Yayinda Ta Bukaci Da A Tayata Da Addu’a.

Hakika Wannan Mota Ta Dauki Hankula, Wani Bidiyo Da Nafisan Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta. Anganta Tana Hawa Wannan Sabuwar Mota Kirar Chevrolet.

Bayan Da Masana Harkar Motar Suka gani, Sunyi Ittifakia Kan Cewa Motar Zata Iya Kai Wannan Kudin Da Ake Tunani.

Sai Dai Motar Bawai Yanzun Nafisan Ta Siyeta Ba. Tayi Watanni A Wajenta, Amma A Yanzu Ne Hankulan Al’umma Suka Karkata Ga Motar.

Jarumar Takan Fita Kasashen Duniya Yin Harkokinta, Inda Bayan Idan Ta Dawo Kasar Nan Ne Take Samun Damar Hawa Sabuwar Motar Nata.

Ga Bidiyon Motar Mun Kawo Muku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button